Adalci, Amana, Kamewa Da Gaskiyar Manzon Allah (SAW)

An karvo Hadisi daga Sayyadina Aliyu cewa, Aba Jahlin ya ce wa Annabi (SAW) “Mu ba ma qaryataka sai dai muna qaryata abin da kazo da shi” sai Allah ya faxa cewa “fa’innahum la yukazzibunaka

DAUSAYI


Masu karatu, assalamu alaikum wa rahmtullah. Har yanzu dai muna kan darasi a kan kyawawan xabi’un Annabinmu, Manzon Rahama (SAW). A makon da ya gabata mun kawo muku darasi na biyu game da qanqan da kai na Annabi (SAW) wanda a ciki muka yi bayanin cewa,...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa