F. A. Na Tuhumar Van Dijk Da Laifin Rashin Xa’a

LABARAI


Hukumar dake kula da qwallon qafa ta Ingila ta tuhumi xan wasan Liverpool, Virgil van Dijk a kan jan katin da aka ba shi a wasan da Liverpool ta doke Newcastle United a Premier League. An bai wa kyaftin xin Liverpool jan kati kai tsaye a minti na 29...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa