Onana Ya Koma Buga Wa Kamaru Wasa

LABARAI


An sanar da sunan mai tsaron ragar qungiyar qwallon qafa ta Manchester United Andre Onana a cikin tawagar 'yan wasan Kamaru da za su buga wasansu na qarshe a neman shiga gasar cin kofin Afrika. Sanarwar ta zo ne watanni tara bayan da hukumar qwallon...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa