Yadda Madrid Za Ta Kasance Makonni Shida Ba Tare Da Vinicius Junior Ba

LABARAI


Qungiyar qwallon qafa ta Real Madrid ta tabbatar da cewa xan wasanta, Vinicius Junior zai yi jinyar mako shida sakamakon raunin da ya ji a qafarsa kuma likitoci suka yi masa tiyata. Real Madrid ta tabbatar da cewar xan qwallon tawagar ta Brazil ya ji...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa