Qungiyar FOMWAN Ta Shirya Taron Bita A Jihohi Uku

Daga Alhussain Suleiman Dakace
LABARAI


Qungiyar mata musulmi FOMWAN ta qasa ta shirya taron bita na kwanakin biyu ga limamai, malamai, masu unguwanni, da shugabannin qungiyoyi da suka fito daga jihohin Kano, Zamfara, da Jigawa wanda USAID daga qasar Amurka da PALLADIUM suka xauki nauyin...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa