Ƙungiyar Tallafa Wa Marayu Ta Gandun Albasa Ta Yi Walima Karo Na 17 Ga Marayu 100

Daga Ibrahim Muhammad Kano
LABARAI


Qungiyar tallafa wa marayu da gajiyayyu ta Gandun unguwannin Gandun albasa da kewaye ta gudanar da walimar karo na 17 ga marayudaqungiyartakeshiryawaduoshekara. Malam Bashir Muhammad Ingawa magatakardar kwamitin ilimi na qungiyar da a qarqashinsa ne...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa