Zephaniah Jisalo Zai Ba Mara Xa Kunya - Badamas

Daga Idris Aliyu Daudawa
LABARAI


Shugaban qungiyar muryar talaka, Badamasi Muhammed ya bayyana cewa naxa Honorabul Zephaniah Jisalo a matsayin ministan ma'aikatar ayyuka na musamman kan harkokin gwamnati, zai bai wa mara xa kunya. Ya ce ya kwana cikin farin cikin bayan da aka sanar...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa