Gidauniyar Ambasada Munzali Abubakar Dambazau Ta Ɗauki Nauyin Koya Wa Mata 251 Sana'oi

Daga Ibrahim Muhammad Kano
LABARAI


Xan majalisar dokokin jihar Kano mai wakiltar qaramar hukumar Birni, Hon.Sarki Aliyu Daneji ya yaba wa Gidauniyar Ambasada Munzali Abubakar Danbazau bisa irin gudummuwa da take bayarwa ga ci gaban al'ummar jihar Kano. Xan majalisar ya bayyana haka ne...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa