Za A Yi Dokar Hukunta Masu Qona Alqur'ani A Denmark

RA'AYI


Gwamnatin qasar Denmark ta xauki aniyar haramta qona Alqur'ani Mai Tsarki a bainar jama'a bayan jerin qone-qonen da suka haddasa yamutsi a qasashen Musulmai. Ministan shari'ar qasar, Peter Hummelgaard ya ce irin wannan mataki na qona Alqur'ani ya...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa