Ko Namiji Zai Iya Yin Ƙunshi?

FATAWA


Assalamu alaikum Wa rahmatullahi. Da fatan malam yana lafiya, Malam ko ya halatta namiji ya yi qun-shi? Wa alaikum assalam. Ya halatta namiji ya yi qunshi a gemunsa da kansa, da launin da yake ba baqi ba, kamar yadda Annabi (SAW) ya yi umarni a yiwa...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa