Labarin Asadulmuluuk (84)

Tare da Rabi’u Ali Indabawa 08069824895
MADUBIN RAYUWA


Horon da Abdulmajeed ke bai wa yara ko matasa cikin shekara guda ko biyu su zama jarumai, tuni ta wuce wannan qadamin a cikin watanni uku. Da ta cika watanni shida ta qasaita, ta gawurta, ta fahimci duk abin da ake koyarwa, ya zamto wani abin ma idan...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa