Gwamatin Katsina Ta Wayar Da Kan Jama’a Kan Kasafin Kuɗi A Funtuwa

Daga Sagir Abubakar Katsina
LABARAI


Ma’aikatar kasafin kuxi da tsare-tsaren tattalin arziqi ta Jihar Katsina ta qaddamar da gangamin wayar da kan jama’a game da kasafin kuxin shekarar 2024 a shiyyar Funtua. Gangamin ya samu halarcin shugabannin qananan hukumomi, kansiloli, sara-kunan...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa