Ba Mu Hana Sulhu Da 'Yan Ta'adda Ba, Amma A Bar Jami'an Tsaro Su Yi Aikinsu - Bosso

Daga Muhammad Awwal Umar, Minna
LABARAI


Sakamakon rahotannin da ke yawo na yunqurin wasu gwamnonin arewa na shirin yin sulhu da 'yan ta'addan daji, tsohon shugaban qungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders na qasa, Alhaji Hussaini Yusuf ya ce sulhu alheri ne, domin manzon Allah ya tabbatar da...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa