Harin 'Yan Bindiga A Qauyen Dan-Umaru: 'Yansanda Sun Ƙwato Roka A Kebbi

Daga Umar Faruk Birnin Kebbi
LABARAI


Rundunar ‘yansandan Nijeriya reshen Jihar Kebbi, ta qwato wani makamin roka guda xaya da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba suka yi watsi da su a qauyen Dan-Umaru da ke gundumar Bena a Qaramar Hukumar Danko-Wasagu ta jihar. Bayan samun...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa