Buƙatar Ci Gaba Da Haƙuri Kan Rayuwar Da Ake Ciki (2)

Maigida Ran Gida Tare da:
KIWON LAFIYA


Wannan lokaci na tsadar rayuwa yadda farashin kaya yake qara yin tashin gwauron zabo a kowace rana yana kuma shafar masu kuxi da Talakawa domin kuwa ai duk kasuwa xaya ce suke zuwa,ba wai an ware wannan ce ta Talakawa ba waccan kuma ta masu kuxi...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa