Ina Baƙin Cikin Na Hau Facebook Na Ga Ana Zagin ‘Yan Fim –Talle Mai Fata

A yau ma shafin Rumbun Nishaxi na tafe da wani babban Jarumi wanda ya shafe kusan shekaru 20 a cikin masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, wato HARUNA TALLE MAI FATA, inda ya yi wa masu karatu qarin haske dangane da irin mummunan kallon da sauran al'umma ke yi wa masana'antar Kannywood tare da waxanda ke ciki a jimlace. Jarumin ya bayyana abubuwa masu yawan gaske dangane da abin da ya shafi fina-finan Hausa da kuma masana'ar gaba xaya. Ga dai tattaunawar tare da Kamar haka:

Tare da:
RUMBUN NISHAXI


RABI'AT SIDI BALA Masu karatu za su so su ji cikakken sunanka tare da xan taqaitaccen tarihinka… Assalamu akaikum warahmatullahi ta'ala wa barakatuhu. Sunana Haruna Talle Mai Fata Sardaunan Samarin Arewa, kamar yadda ake kirana da shi a masana'antar...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa