An Cafke Mutum 23 Bisa Zargin Aikata Zamba Ta Intanet A Sakkwato

RAHOTO


An kama mutum 23 da ake tuhuma da aikata ayyukan zamba da yaudara ta amfani da hanyar sadarwa ta intanet, wanda hakan na nuna yadda wannan xabi’ar ke ci gaba da yaxuwa a sassan qasar nan. Hukumar Yaqi Da Masu Yi Wa Tattalin Arziki Zagon Qasa ta EFCC...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa