Fargabar Ambaliyar Ruwa A Jihohi 13 Ta Qaru

Daga Yusuf Shuaibu
LABARAI


Akwai yiyuwar wasu jihohi a Nijeriya za su fuskanci ambaliyar ruwa nan da kwanaki masu zuwa, yayin da qasar Kamaru ke shirin buxe tekun Lagdo da ke gavar kogin Benuwai. A cewar hukumar bada agajin gaggawa (NEMA), jihohin sun haxa da Adamawa, Taraba,...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa