Hukuncin Zaven Gwamnan Kano: Magoya Bayan NNPP Da APC Sun Duqufa Addu'o'i

Daga Abdullahi Muhammad Sheka, Kano
LABARAI


A gabanin yanke hukuncin da kotun sauraron qorafe-qorafen zaven da ke zaman ta a Kano, magoya bayan jam'iyyar APC sun bayyana cewa addu'ar da suke ba ta riya ba ce, don haka suka ce ta su ba irin ta sauran ba ce. Mashawarci na musamman kan harkokin...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa