Taron LEADERSHIP Da NDLEA Zai Gudana Ranar 7 Ga Nuwamba

Daga Yusuf Shuaibu
LABARAI


Babban taron LEADERSHIP tare da haxin gwiwar hukumar yaqi da sha da fataucin miyagun qwayoyi ta qasa (NDLEA) kan yaqi da ta’ammuli da miyagun qwayoyi da aka xaga zai gudana a ranar 7 ga watan Nuwamba. A cikin wata sanarwa da LEADERSHIP ta fitar,...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa