Wasu 'Yan APC Sun Koka Da Rashin Naxa Masari Minista A Gwamnatin Tinubu

Daga Yusuf Shuaibu
LABARAI


Wasu masu ruwa da tsaki na jam’iyyar APC a shiyyar kudu maso yamma sun nuna damuwarsu kan yadda aka yi watsi da tsohon gwamnan Jihar Katsina, Aminu Bello Masari a cikin gwamnatin Shugaban Qasa Bola Tinubu. Masu ruwa da tsaki na yankin kudu maso yamma...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa