Atiku Ga Tinubu: Faɗa Wa ‘Yan Nijeriya Yadda Ka Samu Digiri Ba Tare Da Firamare Da Sakandare Ba

Hadari Gabas…

Daga Yusuf Shuaibu Daga Yusuf Shuaibu
TAMBARIN DIMOKURAƊIYYA


Xan takarar shugaban qasa na jam’iyyar PDP a zaven 2023, Atiku Abubakar, ya sake caccaki takardun makarantar Shugaban Qasa Bola Ahmed Tinubu. Atiku ya qalubalanci sahihancin takardar shaidar digirin Tinubu da jami’ar Chicago ta Amurka ta bayar, ya ce...

Read latest Leadership Hausa online.

Online newspapers at PressDisplay. Newspapers from Nigeria
Newspapers in Hausa